Salou Djibo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Salou Djibo
Général de corps d'armée Salou Djibo.jpg
shugaban Jamhuriyar Nijar

18 ga Faburairu, 2010 - 7 ga Afirilu, 2011
Mamadou Tandja - Mahamadou Issoufou
Rayuwa
Haihuwa Namaro, 15 ga Afirilu, 1965 (57 shekaru)
ƙasa Nijar
Ƙabila Zabarmawa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan/'yar siyasa, soja da hafsa
Mamba Supreme Council for the Restoration of Democracy (en) Fassara
Digiri général de corps d'armée (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Supreme Council for the Restoration of Democracy (en) Fassara

Laftanar Janar Salou Djibo (an haifeshi ranar 15 ga Afurilu, 1965[1]) sojan Jamhuriyar Nijar ne. Djibo ya karbe ragamar mulkin kasar Nijar ne daga hannun Mamadou Tandja sakamakon wani shiryayyen juyin mulki da aka shirya a ranar 18 ga Fabrairu, 2010.[2][3][4] Gwamnatin soja ta karkashin jagoran Djibo ta maida mulki ga fararen hula bayan zaben da aka gudanar a kasar shekarar 2011.

Tashin sa da rayuwar iyalai[gyara sashe | Gyara masomin]

Anhaifi Salou Djibo a kauyen Namaro a 1965.[5] Dan kabilar Zarma ne. Djibo nada aure da yaya biyar.

Aikin Soja[gyara sashe | Gyara masomin]

A 1995, Djibo ya shiga tirenin na aikin soja a garin Bouaké, kasar Côte d'Ivoire kafin ya zama ofisa a 1996. Ya zama Laftanar na biyi a 1997 kuma ya kara samun karin girma zuwa Kaftin a 2003 He was commissioned da kuma mukamin Mejo a 2006.[5] Djibo has also received training in Morocco and China.[6]

Daga cikin guraren da Djibo yayi aiyukan sa a rundunar Sojojin Nijar ya rike mukamin Kwamanda a garuruwan Agadez, Niamey.[6]

Djibo yayi aiki da Majalisar Dinkin Duniya, inda yayi aikin gudanar da zaman lafiya a kasar Kwaddibuwa shekarar 2004. Kwango 2006.[5]

Juyin mulki na 2010[gyara sashe | Gyara masomin]

Jim kadan bayan ya karbe ragamar Jamhuriyar Nijar, gwamnatin sa tayi alkawarin damka mulki ga fararen hula tare da fatan kafa gangariyar demokaradiya.[7]

Ritaya[gyara sashe | Gyara masomin]

Djibo yayi ritaya daga aikin soja jim kadan bayan mika mulkin sa.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Le Commandant Salou Djibo, patron du CSRD, la junte qui dirige le Niger....", African Press Agency, 20 February 2010 (in French).
  2. (in French) "Un Conseil militaire prend le pouvoir au Niger" Archived 2010-02-21 at the Wayback Machine, Radio France International, February 19, 2010
  3. (in French) "Niger : le chef d'escadron Salou Djibo, "président" du CSRD" Archived 2018-12-07 at the Wayback Machine, Agence France Presse, February 19, 2010
  4. "Niger junta names leader after coup", UK Press Association, February 19, 2010
  5. 5.0 5.1 5.2 http://english.cctv.com/20100222/103693.shtml
  6. 6.0 6.1 (in French) "Retour au calme au Niger au lendemain du coup d'Etat" Archived 2011-05-19 at the Wayback Machine, Le Point/Reuters, February 19, 2010
  7. "Military coup ousts Niger president Mamadou Tandja", British Broadcasting Corporation, February 19, 2010