Aliya bint Ali
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Makkah, 1911 | ||
| ƙasa |
Kingdom of Iraq (en) | ||
| Mutuwa | Bagdaza, 21 Disamba 1950 | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (sankara) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Mahaifi | Ali of Hejaz | ||
| Mahaifiya | Queen Nafissa of Hejaz | ||
| Abokiyar zama |
Ghazi of Iraq (en) | ||
| Yara |
view
| ||
| Ahali |
Abd al-Ilah (mul) | ||
| Yare |
Hashemites (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
queen (en) | ||
| Imani | |||
| Addini | Musulunci | ||
Rayuwa ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Sarauniya Aliya a ranar 19 ga watan Janairun a shekara ta 1911 a kasar Makka, Ita ce 'yar Ali bin Hussein na Hejaz da Gimbiya Nafissa. An haife ta ne lokacin da mahaifinta ke cikin kamfen a wajen kasar Makka don haka kakanta Sharif Hussein ne ya tashe ta.
Lokacin da juyin juya halin Larabawa ya fara a shekara ta 1916, Sharif Hussein ya umarci a kai jikokinsa fadar sarauta a Shi'a'b Ali inda ita da ɗan'uwanta 'Abd al-Ilah da sauran danginsa suka zauna har zuwa ragowar tawaye. sun koma kasar Makka bayan karshen Yaƙin Duniya na I.