Jump to content

Alphonsus Longgap Komsol

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alphonsus Longgap Komsol
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
Innocent Zeitet Tirsel - Kyale Isaac Kwallu
District: Mikang/Qua’an-Pan/Shendam
Rayuwa
Haihuwa 1967 (57/58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Alphonsus Longgap Komsol ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Shendam/Qua'anpan/Mikang Federal Constituency na jihar Filato. [1] [2] [3]

A shekara ta 2023, an yi zargin cewa ya yi aiki saɓanin muradun jam’iyyarsa ta All Progressives Congress, wanda ya kai ga kaɗa kuri’ar rashin amincewa da ɓangaren matasansu.

  1. David (2022-01-02). "Grassroot sports promotes peaceful co-existence - Komsol, House of Reps member". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  2. "Plateau North-central Group Seeks Longgap's Re-election – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-28.
  3. Nation, The (2019-12-22). "2023: Allow Buhari to concentrate - Longgap". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.