Jump to content

Altaf Fatima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Altaf Fatima
Rayuwa
Haihuwa Lucknow, 10 ga Yuni, 1927
ƙasa British Raj (en) Fassara
Pakistan
Mutuwa Lahore, 29 Nuwamba, 2018
Karatu
Harsuna Urdu
Sana'a
Sana'a Marubuci, marubuci da Malami
Imani
Addini Musulunci

Altaf Fatima (1927 – 29 ga watan Nuwamba shekarar 2018) marubuciya ce 'yar Pakistan ce ƴar ƙabilar Urdu, marubuciya ta gajerun labarai, kuma malama. An haife ta ne a garin Lucknow . Labarinta mai suna Dastak Na Do ("Wanda Bai Yi Tambaya ba") ana ɗaukarta ɗayan mafi kyawun aiki a cikin yaren Urdu.[1]

Fatima ta mutu[2] a ranar 29 ga watan Nuwamba shekarar 2018 [3]a Lahore daga cutar shanyewar jiki tana da shekaru 91.

  • Nishaan-i-Mehfil
  • Dastak Naa Do ( Wanda Bai Tambaya ba (Novel) fassarar Ingilishi wanda Heinemann ya buga a 1994)
  • Chalta Musafir
  • Khwabgar
  1. Contributor Altaf Fatima". Words Without Borders. Archived from the original on 29 September 2018. Retrieved 8 February 2025.
  2. Live Updates from Karachi Literature Festival". Samaa TV. 9 February 2018. Archived from the original on 2 December 2018. Retrieved 8 February 2025
  3. Reporter, The Newspaper's Staff (30 November 2018). "Writer Altaf Fatima passes away". Archived from the original on 3 December 2018. Retrieved 30 November 2018.