Ambaliyar Accra ta 2016
Appearance
| ambaliya | ||||
|
| ||||
| Bayanai | ||||
| Ƙasa | Ghana | |||
| Lokacin farawa | 9 ga Yuni, 2016 | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
| Yankuna na Ghana | Yankin Greater Accra | |||


Ambaliyar ruwa ta Accra ta 2016, ta kasance ruwan sama mai yawa a babban birnin Accra, na ƙasar Ghana a watan Yunin 2016.[1] Ambaliyar ta fara ne a ranar 9 ga watan Yuni, 2016. Ya zuwa ranar 15 ga watan Yunin 2016, an kashe a ƙalla mutane 10.[2]

Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Lowe, Jonathan (June 14, 2016). "Ghana: Watch video of Accra floods that turned streets into rivers after just 6 hours of rain". International Business Times. Retrieved June 15, 2016.
- ↑ "At least 10 dead in Ghana floods". The Straits Times. June 15, 2016. Retrieved June 15, 2016.
