Jump to content

Amina Augie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amina Augie
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 3 Satumba 1953 (71 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a masana da mai shari'a

Amina Adamu Augie (an haife ta a ranar ukku 3 ga watan Satumba, shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da uku 1953 a Jihar Kebbi, Nijeriya ) masaniyar shari’a ce ƴar Najeriya kuma ma'aikaciyar Shiri'a ce a Kotun Kolin Najeriya.[1][2][3]

  1. "Details - Supreme Court of Nigeria". supremecourt.gov.ng (in Turanci). Archived from the original on 2018-04-18. Retrieved 2018-04-17.
  2. "Supreme Court rules on suit against Gov Ikpeazu - Daily Post Nigeria". Daily Post Nigeria (in Turanci). 2018-04-13. Retrieved 2018-04-17.
  3. "INEC strategises to overcome election challenges -". The Eagle Online (in Turanci). 2018-04-16. Retrieved 2018-04-17.