Aminu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aminu
suna
Bayanai
Harshen aiki ko suna Hausa
Aminu
suna
Bayanai
Harshen aiki ko suna Hausa

Aminu Sunane Wanda ake amfani da shi a yaruka da yawa musamman a yaren hausa. Bambancin “Amin” ne, sunan Larabci. Aminu yana nufin amintacce. Aminu yana nufin mai mai gaskiya. Mutanen da ke raba wannan suna sun haɗa da:

Sunan da aka ba wa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Aminu Sule Garo (an haife shi a shekara ta alif dari Tara da sittin da biyu 1962), ɗan siyasan Najeriya kuma ɗan kasuwa
  • Aminu Kano an haifeshi a shekarar alif dari Tara da ashirin (1920-ya rasu a alif dari Tara da tamanin da uku 1983), ɗan siyasan Nijeriya
  • Aminu Isa Kontagora, Nigerian Military Administrator and Governor
  • Aminu Mohammed (an haife shi a shekara ta alif dari Tara da casa'in da uku 1993) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana
  • Aminu Mohammed (kwallon kwando) (an haife shi a shekara ta 2001), ɗan wasan ƙwallon kwando na Najeriya
  • Aminu Saleh, shugaban Najeriya, tsohon ministan kudi, kuma sakatare na dindindin a ma'aikatar tsaron Najeriya
  • Aminu Sani (an haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin1980), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya wanda ke buga wasan tsakiya
  • Aminu Waziri Tambuwal (an haife shi a shekara ta alif dari tara da sittin da shida 1966), Gwamnan Jahar Sakkwato tun daga shekarar 2015
  • Aminu Bello Masari (an haife shi a shekara ta 1950), gwamnan jihar Katsina tun daga shekarar 2015

Sunan mahaifi[gyara sashe | gyara masomin]

  • Abdulkareem Baba Aminu (an haife shi a shekara ta alif dari tara da saba'in da bakwai1977), ɗan jarida ɗan Najeriya
  • Abdulmumini Aminu (an haife shi a shekara ta alif dari Tara da arba'in da tara 1949), ɗan siyasan Najeriya wanda aka fi sani da gwamnan soja na jihar Borno, Najeriya tsakanin watan Agusta na shekara ta alif dari tara da tamanin da biyar1985 zuwa watan Disamba na shekara ta alif dari tara da tamanin da bakwai 1987
  • Al-Farouq Aminu (an haife shi a shekara ta alif dari tara da casa'in1990), ɗan wasan ƙwallon kwando ɗan Amurka-Nijeriya, ɗan'uwan Alade Aminu
  • Alade Aminu (an haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin da bakwai 1987), ɗan wasan kwando ɗan Amurka-Nijeriya, ɗan'uwan Al-Farouq Aminu, an 2015–16 Israel Basketball Premier League rebounding leader
  • Jubril Aminu (an haife shi a shekara ta alif dari Tara da talatin da tara 1939), Farfesan Najeriya kuma ɗan siyasa
  • Rachael 'rae' Aminu (an haife ta a shekara ta alif dari Tara da tamanin da bakwai 1987), Ba'amurikiyace

lauya, marubuci, kuma ministan kiɗa

  • Mohammed Aminu

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]