Anastacia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Anastacia Lyn Newkirk /ˌænəˈstʒə/ Template:Respell an haifeta a watan Satumba ranar 17, shekarar alif 1968) mawaƙin Ba'amurke ne, marubuci kuma tsohon ɗan rawa.