Jump to content

Anthony Afolabi Adegbola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anthony Afolabi Adegbola
Rayuwa
Haihuwa Owerri, 24 ga Faburairu, 1929 (95 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a zoologist (en) Fassara da Malami
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

Anthony Afolabi Adegbola (An haifeshi ranar 24 ga watan Fabrairu, shekara ta alif 1929A.c) ɗan Nigeria ne kuma ferfesa akan kimiyyar dabbobi. Kuma tsohon shugaban Fannin karantarwan kimiyya ta Nigeria (Nigerian Academy Of Science.[1]

A shekarar 1993 aka zaɓe shi shugaban Fannin ilimin Karantarwan Kimiyya (Nigerian Academy Of Science) inda ya gaji Akpanuluo Ikpong Ikpong Ette.[2]