Anthony Sanusi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anthony Sanusi
1. diocesan bishop (en) Fassara

29 Mayu 1969 - 14 ga Augusta, 1990 - Albert Ayinde Fasina (en) Fassara
Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ijebu-Ode (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 2 ga Janairu, 1911
ƙasa Najeriya
Mutuwa Najeriya, 8 Disamba 2009
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malamin akida, Catholic priest (en) Fassara da Catholic bishop (en) Fassara
Imani
Addini Cocin katolika

Anthony Saliu Sanusi (2 Janairu 1911 – 8 Disamba 2009) Bishop ne kuma ɗan Najeriya na Cocin Roman Katolika.[1]

An haifi Anthony Sanusi a garin Iperu na Najeriya a shekarar 1911.

An naɗa shi a matsayin firist a ranar 17 ga watan Disamba 1944 a Lagos, Nigeria. An naɗa shi bishop na sabuwar diocese na Ijebu-Ode a ranar 29 ga watan Mayu 1969 kuma ya sami naɗin sarauta a ranar 1 ga watan Agusta 1969. Ya kasance bishop na diocese Ijebu-Ode har zuwa lokacin da ya yi ritaya a shekarar 1990.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.catholic-hierarchy.org/bishop/bsanusi.html