Appeal Isimirie
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
taekwondo athlete (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Appeal Isimirie ta kasan ce wata 'yar wasan wasan Taekwondo' yar Najeriya ce da ke fafatawa a manyan rukunin mata. Ta lashe lambar tagulla a Gasar [1]Taekwondo ta Afirka ta 2003 a –59 kilogiram na.
Aikin wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]A gasar cin kofin Taekwondo na Afirka na 2003 da aka gudanar a Abuja, Nigeria . Appeal Isimirie ya yi gasa kuma ya lashe lambar azurfa a cikin 59 kg taron.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.