Aretha Franklin

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Aretha Franklin

Aretha Louise Franklin (25 Maris 1942 - ) mawaƙiyar Amurika ce. An haifi Aretha Franklin ne a birnin Memphis dake Jihar Tenessee, dake ƙasar Amurika.