Jump to content

Arnaut Danjuma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arnaut Danjuma
Rayuwa
Cikakken suna Arnaut Danjuma Groeneveld
Haihuwa Lagos,, 31 ga Janairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Harshen uwa Dutch (en) Fassara
Karatu
Harsuna Dutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jong PSV (en) Fassara2015-201510
  N.E.C. (en) Fassaraga Yuli, 2016-ga Yuli, 20184012
  Netherlands national under-21 football team (en) Fassara2018-201842
  Netherlands national association football team (en) Fassara2018-202262
  Club Brugge K.V. (en) Fassaraga Yuli, 2018-31 ga Yuli, 2019215
AFC Bournemouth (en) Fassara1 ga Augusta, 2019-19 ga Augusta, 20214715
  Villarreal CF (en) Fassara19 ga Augusta, 2021-3513
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara25 ga Janairu, 2023-30 ga Yuni, 202391
Everton F.C. (en) Fassara23 ga Yuli, 2023-30 ga Yuni, 2024141
  Girona FC30 ga Augusta, 2024-00
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 74 kg
Tsayi 178 cm

Arnaut Danjuma Groeneveld (an haife shi 31 ga Janairu 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar Premier League Everton, a kan aro daga La Liga club Villarreal. An haife shi a Najeriya, yana buga wa tawagar kasar Netherland wasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.