Arukaino Umukoro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Arukaino Umukoro ɗan Jarida ne na Najeriya wanda ya shahara don lashe lambar yabo ta CNN/MultiChoice Africa Journalist a cikin shekara ta 2015.[1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Umukoro ya yi karatun Chemistry na Masana’antu a Jami’ar Jihar Delta sannan ya wuce Cibiyar Aikin Jarida ta Najeriya inda ya karanci aikin jarida. A cikin 2016, Umukoro ya kammala shirin Masters a Media da Communication a Jami'ar Pan-African.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigerians steal show at African Journalists of the Year Awards". Vanguard News (in Turanci). 2015-10-09. Retrieved 2022-03-25.