Jump to content

As Crazy as It Gets (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
As Crazy as It Gets (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2015
Asalin suna As Crazy as it Gets
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara romantic comedy (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Abuja

As Crazy as it Gets fim ɗin barkwanci ne na soyayya a Najeriya na shekarar 2015 wanda Shittu Taiwo ya ba da Umarni, sannan kuma Omoni Oboli da Chuks Chyke suka fito a matsayin jagororin shirin.[1]

Takaitaccen tarihin fim din na bsyanin: "Namijin da zai yi wa budurwar aure ya yi watsi da shirinsa yayin da wata mata mai ɗauke da juna biyu ta fito a kofar gidansa tana neman ya ɗauki nauyin da ke kansa".[2]

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Omoni Oboli a matsayin Katherine
  • Chucks Chyke a matsayin Ritchie
  • Aisha Tisham a matsayin Nina
  • Oduen Apel a matsayin
  • Titi Yusuf a matsayin
  • Mary Chukwu a matsayin
  • Tehilla Adiele a matsayin
  • Ajibade

Shiryawa da saki

[gyara sashe | gyara masomin]

As Crazy as It Gets an dauki shirin fim ɗin a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya . An fara haska shirin a Otal ɗin Sheraton, Abuja ranar 3 ga watan Mayu 2015.[3][4] An fitar da tsllar fim ɗin a yanar gizo a watan Yuni shekarar 2015.

Nollywood Reinvented ya ba fim din kashi 40%, inda ya yaba wa labarin da cewa “na daban ne”, amma ya soki raunata makirci da rashin ilimi tsakanin manyan jaruman biyu. Ya karkare da cewa: “...fim ɗin yana da ban sha’awa domin ya sha bamban, Omoni ya kawo rayuwa mai yawa a fim ɗin kuma jarumin maza, Chucks Chyke, ya taka rawar gani a daidaikunsu a matsayinsa na ɗan wasa. Yanzu babu shakka akwai aikin da ya kamata a yi tare da martaninsa ga sauran 'yan wasan kwaikwayo".

  1. Oluwatobi (16 April 2015). "Omoni Oboli Stars In Soon To Be Released Film, As Crazy As It Gets". Sodas and Popcorn. Archived from the original on 27 May 2015. Retrieved 2 September 2015.
  2. "Omoni Oboli Stumbles On The Truth In " As Crazy As It Gets "". Watch Nigerian Movies. 8 June 2015. Retrieved 2 September 2015.[permanent dead link]
  3. Duru, Uche (6 May 2015). "Pictures: AY, Esther Audu, others at the premiere of "As Crazy As It Gets"". Olisa TV. Archived from the original on 20 November 2015. Retrieved 2 September 2015.
  4. "'As Crazy As It Gets' feat. Omoni Oboli and Chucks Chyke". Makin Magazine. Archived from the original on 20 November 2015. Retrieved 2 September 2015.