Atisi Owoh
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 22 ga Faburairu, 1979 (46 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
table tennis player (en) |
Atisi Owoh (an haife ta a 22 ga Fabrairu 1979) ƴar wasan ƙwallon tebur na Najeriya. Ta shiga cikin wasannin mata biyu a gasar Olympics ta bazara ta 2000.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Atisi Owoh". Olympedia. Retrieved 19 July 2020.