Azubuike Okechukwu
Azubuike Okechukwu | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Katsina, 19 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 14 | ||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 68 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 170 cm |
Azubuike Godson Okechukwu (An haife shi ranar 19 ga watan Afrilu, 1997). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya da ke buga ƙwallo a ƙungiyar clubstanbul Başakşehir ta kasar Turkiyya a matsayin ɗan wasan tsakiya.
Tashe
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeshi a Katsina, Okechukwu ya bugawa ƙungiyoyin Bayelsa United da Yeni Malatyaspor ƙwallon ƙafa.
A ranar 19 ga watan Agusta 2018, Okechukwu ya koma ƙungiyar Pyramids FC ta Premier ta Masar.[1][2]
A watan Janairun 2019, ya koma Çaykur Rizespor a matsayin aro har zuwa karshen kakar wasa ta bana. A ranar 10 ga Yulin 2019, İstanbul Başakşehir ya tabbatar, cewa sun sanya hannu kan Okechukwu kan yarjejeniyar aro na tsawon lokaci. [3] Ya lashe gasar ta Turkiyya tare da kulab din.
A watan Agusta na 2020, Okechukwu ya sanya hannu kan kwangilar dindindin tare da İstanbul Başakşehir.
Ƙungiyoyin Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Okechukwu ya fara buga wa ƙasar wasa ne a ƙungiyar kwallon kafa ta kasa a shekarar 2016, kuma Najeriya ce ta zabe shi a cikin jerin 'yan wasa 35 na wucin gadi da za su buga gasar Olympics ta bazara ta 2016.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Azubuike Okechukwu at Soccerway. Retrieved 11 March 2019.
- ↑ Samfuri:NFT
- ↑ Basaksehir Dedicate Video To Teach Teammates & Fans How to Pronounce New Transfer Azubuike Okechukwu’s Name, turkish-football.com, 10 July 2019