Babajimi Adegoke Benson
Appearance
Babajimi Adegoke Benson | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Ikorodu
ga Yuni, 2015 - | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Ikorodu, 30 ga Maris, 1972 (52 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar, Jihar Lagos London Guildhall University (en) Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya Warwick Business School (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Babajimi Adegoke Benson dan siyasar Najeriya ne kuma dan majalisar wakilai ta Najeriya mai wakiltar mazabar tarayya ta Ikorodu a jihar Legas. An fara zaben Benson a matsayin dan majalisar wakilan Najeriya a shekarar 2015 don wakiltar mazabar tarayya ta Ikorodu a jihar Legas. An sake zabe shi a karo na biyu a shekara ta 2019 kuma tun daga nan aka sake zabensa karo na uku a babban zaben Najeriya na 2023 a Najeriya.'[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "A Cerebral Lawmaker, Babajimi Benson Clocks 50". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-03-05.