Bachir Mané

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bachir Mané
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 1 ga Janairu, 1997 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  A.C. Gozzano (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Bachir Mouhamed Mané (an haife shi a ranar 20 ga watan Disamba shekara ta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a ƙungiyar Seria D ta Italiya Angri .[1]

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wasansa na farko a Seria C don Fermana a ranar 27 ga watan Agusta na shekarar 2017 a wasan da suka yi da Ravenna . [2]

A ranar 1 ga Agusta 2019, ya koma Fermana a kan aro.[3]

Kwantiraginsa da Carpi ya ƙare ta hanyar amincewar juna akan 24 Satumba 2020. [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ufficiale: ecco Rossoni e Grieco dalla Fermana, a cui vanno Petrucci, Manè, Venturi e Soragna" (Press release) (in Italian). Carpi. 1 August 2019. Archived from the original on 30 November 2020. Retrieved 25 March 2024.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Game Report by Soccerway". Soccerway. 27 August 2017.
  3. "Ufficiale: ecco Rossoni e Grieco dalla Fermana, a cui vanno Petrucci, Manè, Venturi e Soragna" (Press release) (in Italian). Carpi. 1 August 2019. Archived from the original on 30 November 2020. Retrieved 25 March 2024.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Mercato: Risolto il contratto con il mediano Bachir Manè" (in Italian). Carpi. 24 September 2020. Archived from the original on 25 October 2020. Retrieved 25 March 2024.CS1 maint: unrecognized language (link)