Bahá'u'lláh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haramin Baha'u'lláh

Bahá'u'lláh, ana kuma rubuta Bahaullah, wanda yake nufin "Tsarki ya tabbata daga Allah", ya mai Persian bafadan wanda ya kafa addinin da aka sani da Bahá'í Faith .

An haifeshi a garin Tehran, a Farisa, a 1817 .

Mabiyansa suna daukar sa a matsayin manzon Allah .

Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]