Jump to content

Bala Ibn Na'allah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bala Ibn Na'allah
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Kebbi South
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 -
District: Kebbi South
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Fakai/Sakaba/Wasagu/Danko/Zuru
Rayuwa
Cikakken suna Bala Ibn Na'allah
Haihuwa Zuru, 2 ga Yuni, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Peoples Democratic Party

Bala Ibn Na'allah (an haife shi a 2 ga watan Yunin shekarar 1967 a Zuru, Jihar Kebbi) ɗan siyasar Najeriya ne kuma Sanata.[1][2] Yana wakiltar mazaɓar Kebbi ta kudu a majalisar dattawan Najeriya kuma shine mataimakin shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya ta 8.[3][4] A ranar 29 ga watan Agustashekarar n 2021, wasu mahara sun kashe babban ɗan Na'allah, Abdulkarim Bala Na'Allah a gidansa da ke jihar Kaduna.[5]