Balogun Market

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Balogun Market
kasuwa da tourist attraction (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 6°27′21″N 3°23′06″E / 6.4558919°N 3.3851299°E / 6.4558919; 3.3851299
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaLagos
Kasuwar Balogun, Lagos Island

Kasuwar Balogun Ajeniya kasuwa ce da ke tsibirin Legas a jihar Legas, Najeriya.[1] Kasuwar ba ta da adireshi na musamman saboda ta bazu kan tituna da yawa a tsibirin. An san kasuwar Balogun a matsayin wuri mafi kyau don siyan yadudduka, takalma, da kowane irin kayayyaki.[2]

Lamarin gobara[gyara sashe | gyara masomin]

An sha samun aukuwar gobara daban-daban a kasuwar shahararriyar kasuwar, gobarar na faruwa ne a ranakun daban-daban amma mafi shaharar ta faru ne a watan Nuwamba na shekarar 2019 da Janairun 2020, mafi yawan gobarar na faruwa ne a lokacin rani.[3][4]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin kasuwanni a Legas

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Fire guts Balogun Market in Lagos Island (PHOTOS)". YNaija. Isi Esene. 27 October 2012. Retrieved 9 July 2015.
  2. "Balogun Market". DeltaSky Mag. Archived from the original on 16 March 2014. Retrieved 9 July 2015.
  3. "Fire Guts Section Of Balogun Market In Lagos". Channels Television. Retrieved 2022-02-12.
  4. "Again, Balogun Market on fire, five buildings, goods worth millions engulfed". Nairametrics. 2020-01-29. Retrieved 2022-02-12.