Benjamin Komla Kpodo
|
| |||||||
7 ga Janairu, 2021 - District: Ho Central Constituency (en) Election: 2020 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2017 - District: Ho Central Constituency (en) Election: 2016 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2017 District: Ho Central Constituency (en) Election: 2012 Ghanaian general election (en) | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa | 22 Disamba 1953 (72 shekaru) | ||||||
| ƙasa | Ghana | ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta |
University of Ghana Digiri a kimiyya : business administration (en) Jami'ar jahar Lagos Master of Science (en) | ||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a |
ɗan siyasa da accountant (en) | ||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Kiristanci | ||||||
| Jam'iyar siyasa |
National Democratic Congress (en) | ||||||
Benjamin Komla Kpodo ɗan siyasan Ghana ne kuma ɗan majalisar dokoki ta bakwai a jamhuriya ta huɗu ta Ghana mai wakiltar mazaɓar Ho ta tsakiya a yankin Volta akan tikitin jam'iyyar National Democratic Congress. [1] [2] [3]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Kpodo a ranar 22 ga Disamban shekarar 1953. Ya fito daga Tanyigbe, wani gari a yankin Volta na Ghana . [4] Ya sami digirinsa na farko a fannin Administration-Accounting a Jami'ar Ghana a 1980. Ya sami digirinsa na biyu a fannin Accounting daga Jami'ar Legas a 1991 [1][1][5]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Kpodo ɗan jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) ne. A shekarar 2012, ya tsaya takarar kujerar Ho Central kan tikitin majalisar NDC ta shida a jamhuriya ta hudu kuma ya yi nasara. [1] Ya ci gaba da rike kujerarsa a babban zaben Ghana na 2016, inda ya lashe kashi 79.5% na kuri'un da aka kada. [6] A zaben 2020, ya samu kashi 85% na kuri'un da aka kada ya sake rike kujerarsa. [7] [5]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Shi Kirista ne (Evangelical Presbyterian). Yana da aure, yana da ‘ya’ya bakwai. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 4 5 6 7 "Ghana MPs - MP Details - Kpodo, Komla Benjamin". Ghana MPs. Retrieved 2020-02-06. Cite error: Invalid
<ref>tag; name "mp details" defined multiple times with different content - ↑ "Parliament of Ghana". parliament of ghana. Archived from the original on 21 September 2023. Retrieved 2022-11-10.
- ↑ "Benjamin Komla Kpodo, Biography". GhanaWeb. Retrieved 2022-11-10.
- ↑ "Ghana MPs - MP Details - Kpodo, Komla Benjamin". Ghana MPs. Retrieved 2020-02-06.
- 1 2 "Odekro". odekro. Retrieved 2022-11-10. Cite error: Invalid
<ref>tag; name "Odekro" defined multiple times with different content - ↑ "2016 Election - Ho Central Constituency Results". Ghana Elections - Peace FM. Archived from the original on 29 April 2023. Retrieved 12 January 2021.
- ↑ "2020 Election - Ho Central Constituency Results". Ghana Elections - Peace FM. Archived from the original on 31 May 2023. Retrieved 12 January 2021.
| Unrecognised parameter | ||
|---|---|---|
| Magabata George Kofi Nfodjoh |
Member of Parliament for Ho Central 2013–present |
Incumbent |