Jump to content

Benson, Mary

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Benson, Mary
Rayuwa
Haihuwa Pretoria, 8 Disamba 1919
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Landan, 20 ga Yuni, 2000
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida
Aikin soja
Fannin soja South African Army (en) Fassara

Benson, Mary Marubuci ne, ƴar kasar South Africa, 1919, jahar Pretoria.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

High School for Girls, Pretoria, ya kasance secretary The African Bureau, London 1952-56, Kuma secretary a Treason Trails Defence Fund, Johannesburg 1957, yana karantar wa a akan matsalar South Africa a Universities of California, Boston and Smith, USA, ya buga wallafa littafi Tshekedi Kama (Faber and Faber, 1960), Africa Handbook (Anthony Blond and Penguin, 1961and 1969).[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)