Betta Edu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Betta Edu
minista

Rayuwa
Haihuwa Cross River, 27 Oktoba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Federal Government Girls College, Calabar (en) Fassara
Texila American University (en) Fassara
London School of Hygiene & Tropical Medicine (en) Fassara
Jami'ar Calabar
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a likita da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Betta C. Edu (an haifeta ranar 27 ga watan Oktoba, a shekara ta alif 1986) yar Najeriya ce yar asali jahar cross River ce yar siyasa ce wanda a halin yanzu ita Ministan Agaji al'amura da Rage Talauci. Ta yi aiki a matsayin ta na shugabar mata ta All Progressive Congress Ita ce Kwamishinan lafiya na jihar Kuros Riba har sai da ita murabus a shekarar 2022.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]