Biobarakuma Degi
Appearance
Biobarakuma Degi | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Bayelsa East
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Bayelsa East | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Biobarakuma Wangagha Degi Eremienyo | ||||
Haihuwa | Jahar Bayelsa, 22 ga Faburairu, 1959 (65 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Biobarakuma Degi (an haife shi ranar 22 ga watan Fabrairu 1959). Ɗan Najeriya, daga jihar Bayelsa, kuma dan siyasa ne, wanda ke wakiltar jihar Bayelsa ta gabas a majalisar ƙasa.[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Biobarakuma ya fito ne daga garin Basambiri, Nembe ta jihar Bayelsa. A shekarar 1990, a kammala karatunsa da digiri a fannin noma da tattali a jami'ar jiha ta Rivers. Sannan ya zarce yacigaba da karatun nasa a wannan makarantar dai har seda ya samu kwalin sa na biyu.[2]