Jump to content

Bolaji Aluko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bolaji Aluko
Rayuwa
Haihuwa2 ga Afirilu, 1955 (71 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaYarbanci
Karatu
MakarantaUniversity at Buffalo (en) Fassara
Jami'ar Obafemi Awolowo
University of California, Santa Barbara (en) Fassara
Imperial College London (mul) Fassara
Christ's School Ado Ekiti (en) Fassara
HarsunaTuranci
Yarbanci
Sana'a
Sana'ainjiniya da Malami
EmployersJami'ar Howard

Mobolaji E. Aluko (an haife shi 2 ga watan Afrilun shekarar 1955) farfesa ne na Injiniyan sinadarai a Jami'ar Howard.[1] Gwamnatin tarayyar Najeriya ta naɗa shi a matsayin mataimakin shugaban jami’ar tarayya dake Otuoke[2][3] a shekarar 2011 har zuwa wa’adinsa a shekarar 2016.[4]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]