Bori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Birnin Bori birni ne, aƙaramar hukumar Khana, a Jihar Ribas, a kudancin Nijeriya. Ita ce mahaifar marubuci kuma mai fafutuka Ken Saro-Wiwa.

Bori ita ce hedikwatar al'ummar Ogoni. Ta kasance cibiyar kasuwanci ga Ogoni, Andoni, Opobo Annang da sauran kabilun Neja Delta na Benue Kongo. Bori shine mai masaukin baki na Ken Saro Wiwa Polytechnic Bori.