Bouza (gari)
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Yankin Tahoua | |||
| Sassan Nijar | Bouza (sashe) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 101,445 (2012) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 426 m | |||

Bouza gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Bouza. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 88 225 ne.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Hanyar Madaoua-Keita, Bouza, Nijar
- Hanyar Maradi Tahoua, Bouza, Nijar
- Dutsi kusa da Bouza
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
