Jump to content

Bouza (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bouza

Wuri
Map
 14°25′N 6°02′E / 14.42°N 6.03°E / 14.42; 6.03
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua

Babban birni Bouza (gari)
Yawan mutane
Faɗi 445,363 (2012)
• Yawan mutane 117.91 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,777 km²
hoton Bouza ta sama

Bouza sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Bouza. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 386,093[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 27 December 2019.