Jump to content

Bura Nogueira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bura Nogueira
Rayuwa
Haihuwa Bisau, 22 Disamba 1995 (29 shekaru)
ƙasa Guinea-Bissau
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Clube Oriental de Lisboa (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Jorge Braíma Candé Nogueira (an haife shi a ranar 22 ga watan Disamba 1995) wanda aka fi sani da Burá, ɗan ƙwallon ƙafa ne na Bissau-Guinean wanda ke taka leda a kulob din Farense na Portugal a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Aikin ƙwallon ƙafa

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 28 ga Yuli 2018, Bura ya fara buga wasansa na ƙwararru tare da Aves a wasan 2018-19 Taça da Liga da Santa Clara.[1]

A ranar 13 ga watan Yuli 2019 ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da Farense, tare da kulob din yana da ƙarin zaɓi na tsawaita shekara guda.[2] Ya wakilci tawagar kasar a gasar cin kofin Afrika na 2019[3]

  1. Aves 2-2 Santa Clara" . ForaDeJogo. 2018-07-28. Retrieved 2018-08-03.
  2. Bura é reforço" (Press release) (in Portuguese). Farense . 13 July 2019.
  3. Ittihad's Toni Silva named in Guinea Bissau's AFCON squad" . 12 June 2019.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Bura at ForaDeJogo
  • Bura at Soccerway