Burj Khalifa
Burj Khalifa | |
---|---|
برج خليفة | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Taraiyar larabawa |
Haɗaɗɗiyar daular larabawa | Dubai |
Birni | Dubai (birni) |
Coordinates | 25°11′50″N 55°16′27″E / 25.1972°N 55.2742°E |
History and use | |
Ginawa | 6 ga Janairu, 2004 - 2 Disamba 2009 |
Ƙaddamarwa | 4 ga Janairu, 2010 |
Mai-iko | Emaar Properties (en) |
Suna saboda | Khalifa bin Zayed Al Nahyan |
Amfani |
office building (en) hotel (en) |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini |
Adrian Smith (en) Marshall Strabala (en) George J. Efstathiou (en) William F. Baker (en) Skidmore, Owings & Merrill (en) |
Builder |
Samsung C&T Corporation (en) Arabtec (en) Besix (en) |
Structural engineer (en) | William F. Baker (en) |
Material(s) | reinforced concrete (en) , karfe, aluminium (en) da glass (en) |
Style (en) |
high-tech architecture (en) neo-futurism (en) |
Tsawo |
828 m 829.8 m 584.5 m |
Floors | 163 |
Floors below ground (en) | 1 |
Yawan fili | 344,000 m² |
Elevators | 58 |
Contact | |
Address | 1 Sheikh Mohammed bin Rashid Boulevard da 1 بوليفارد الشيخ محمد بن راشد |
Offical website | |
|
Burj Khalifa (larabci برخ خليفة ) wani gini ne mai tsawon gaske dake a kasar Daular Larabawa wato Dubai. Shine gini mafi tsawo a Duniya baki daya tun daga shekarar 2008 da tsawon murabbain mita 829.8 (kafa 2722)
An fara ginin ne tun daga shekarar dubu biyu da hudu (2004), kuma an bude ginin ne a shekarar 2010 a wani bangare na sabon cigaban Gwamnatin kasar ce ta dauki nauyin ginin daga kudin da take samu na rarar man fetur a kasar. Da farko an sakama ginin sunan Burj Dubai ne amma daga baya aka sauya masa suna zuwa Burj Khalifa domin girmama jagoran birnin Abu Dhabi kuma shugaban kasar Khalifa Bin Zayed Al Nahyan. Ginin ya rusa kowanne tarihi na gini mafi tsayi a duniya.
Yadda tsarin ginin ya kasance
[gyara sashe | gyara masomin]Ginin yai kamanceceniya da ginin Willis Tower dake kasar Amurika dakuma ginin masallacin Samarra.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yadda ake ginin a Fabrairu 2006
-
A 29 Ogas 2006
-
11 Nuwamba 2006
-
2 Janairu 2007
-
3 Janairu 2007
-
21 Maris 2007
-
4 Disamba 2007
-
Lokacin ginin a 11 Maris 2008
-
8 Mayu 2008
-
radio mast
-
4 Janairu 2010, hoton Dubai da ginin Burj Khalifa a baya