C.J. Obasi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
C.J. Obasi
Rayuwa
Haihuwa Owerri, 20 century
ƙasa Najeriya
Mazauni Lagos
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka Digiri a kimiyya : computer science (en) Fassara
Government Secondary School, Owerri (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta, editan fim da marubin wasannin kwaykwayo
Muhimman ayyuka Ojuju
Living in Bondage: Breaking Free
O-Town
IMDb nm5236429

C.J. Obasi[1] mai shirya fina finai ne mai bada umarni kuma marubuci sannan mai gyara a kasar Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/C._J._Obasi