Ojuju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ojuju
Asali
Lokacin bugawa 2014
Asalin harshe Harshen Ibo
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara zombie film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Filming location Ikeja da Bariga
Direction and screenplay
Darekta C.J. Obasi
Marubin wasannin kwaykwayo C.J. Obasi
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa C.J. Obasi
Editan fim C.J. Obasi
External links
afieryfilm.com…

Ojuju fim ne mai ban sha'awa na 2014 na ƙasar Najeriya, wanda CJ Obasi ya rubuta kuma ya ba da Umarni. Fim ɗin wanda ba shi da kasafin kuɗi, taurarin shirin sun haɗa: Gabriel Afolayan, Omowunmi Dada, da Kelechi Udegbe. An fara haska fim din a bikin fina-finai na Afirka karo na 4, inda ya lashe kyautar "Mafi kyawun Fim ɗin Najeriya".

Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gabriel Afolayan a matsayin Romero
  • Omowumi Dada a matsayin Peju
  • Kelechi Udegbe a matsayin Emmy
  • Chidozie Nzeribe a matsayin Fela
  • Brutus Richard a matsayin Gaza
  • Meg Otanwa a matsayin Alero
  • Paul Utomi a matsayin Ojuju na Farko
  • Yvonne Enakhena a matsayin Aisha
  • Jumoke Ayadi as Iya Sikiru
  • Tommy Oyewole a matsayin Jami'in Lade
  • Emeka Okoye a matsayin Chemist
  • Kelechi Joseph a matsayin The Kid
  • Klint da Drunk (cameo)

Kyaututtuka da karramawa[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Kyauta Iri Mai karɓa Sakamako
2014 Africa International Film Festival Best Nigerian Film Ojuju Lashewa[1]
2015 Golden Icons Academy Movie Awards Best Film (Drama) Ojuju Ayyanawa
Best Film (foreign language) Ojuju Ayyanawa
Best Editing C.J. Obasi Lashewa
Best Sound Dayo Thompson Ayyanawa
Best Cinematography Tunji Akinsehinwa Ayyanawa
Best Makeup/Costume Funke Olowu Ayyanawa
Best Producer Oge Obasi Ayyanawa
Best of Nollywood Awards Best Actor in Leading Role (English) Gabriel Afolayan Ayyanawa
Best Supporting Actor (English) Kelechi Udegbe Ayyanawa
Best Supporting Actress (English) Omowunmi Dada Won
Movie with the Best Screenplay Ojuju Ayyanawa
Movie with the Best Editing Ojuju Ayyanawa
Best use of Make-up in a Movie Ojuju Lashewa
Best use of Indigenous Nigerian Language in a movie Ojuju Ayyanawa
2016 Africa Magic Viewers' Choice Awards Best Make-up Artist Funke Olowu Ayyanawa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "AFRIFF 2014 Winners | AFRIFF". Africa International Film Festival. Archived from the original on 11 September 2015. Retrieved 8 September 2015.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]