Carney Chukwuemeka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Carney Chukwuemeka
Rayuwa
Cikakken suna Carney Chibueze Chukwuemeka
Haihuwa Eisenstadt (en) Fassara, 20 Oktoba 2003 (20 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Aston Villa F.C. (en) Fassara2021-2022140
Chelsea F.C.2022-unknown value
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 17
Tsayi 187 cm
Imani
Addini unknown value

Carney Chibueze Chukwuemeka (an haifeshi ne a ranar 20 ga watan October na shekarar 2003) kwararren dan wasan kasar ingila ne wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya a kungiyar kwallon kafa ta premier league wato Chelsea.wanda ya kasance irin Northampton Town da Aston villa,ya fara wasansa na farko ne tareda kungiyar farko a shekarar 2021.kafin ya rattaba wa kungiyar ta Chelsea hannu.

Rayuwarsa Ta Sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Chukwemeka ya fito ne daga kabilar Igbo.sannan an haifeshi ne a kasar Austria wanda mahaifansa suka kasance 'yan kasar Nigeria daga baya kuma suka koma Northampton a kasar ingila Wanda a can ne suka raine shi.yayansa yakasance ya na taka ledarsa a kungiyar Crawley Town.

Kididdigar Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League FA Cup EFL Cup Europe Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Aston Villa U21 2020–21 2[lower-alpha 1] 0 2 0
2021–22 2[lower-alpha 1] 0 2 0
Total 4 0 4 0
Aston Villa 2020–21 Premier League 2 0 0 0 0 0 2 0
2021–22 Premier League 11 0 0 0 2 0 13 0
Total 13 0 0 0 2 0 15 0
Chelsea 2022–23 Premier League 10 0 1 0 0 0 0 0 0 0 11 0
Career total 23 0 1 0 2 0 0 0 4 0 30 0

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found