Caroline Furness
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Cleveland, 24 ga Yuni, 1869 |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Mutuwa | New York, 9 ga Faburairu, 1936 |
| Karatu | |
| Makaranta |
Columbia University (mul) Vassar College (mul) |
| Thesis director |
Harold Jacoby (mul) |
| Harsuna | Turanci |
| Malamai | Mary Watson Whitney |
| Sana'a | |
| Sana'a | Ilimin Taurari |
| Employers |
Vassar College (mul) |
| Mamba |
American Association of Variable Star Observers (en) |

Caroline Ellen Furness (24 ga watan Yuni,1869 - Fabrairu 9,1936) wata ƙwararriyar taurari ce Ba'amurke wacce ta koyar a Kwalejin Vassar a farkon karni na ashirin.Ta yi karatu a karkashin Mary Watson Whitney a Vassar kuma ita ce mace ta farko da ta sami digiri na uku a ilmin taurari daga Columbia.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.