Caterina Scarpellini
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Foligno (en) |
| ƙasa |
Kingdom of Italy (en) |
| Mutuwa | Roma, 28 Nuwamba, 1873 |
| Makwanci |
Campo Verano (mul) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Erasmo Fabri Scarpellini (en) |
| Ƴan uwa |
view
|
| Karatu | |
| Harsuna | Italiyanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
Ilimin Taurari da scientist (en) |
| Mamba |
Accademia dei Georgofili (en) Moscow Society of Naturalists (en) |

Caterina Scarpellini (29 Oktoba 1808-28 Nuwamba 1873), wata ƙwararriyar masaniyae taurari ƴar ƙasar Italiya wacce ta gano wani tauraro mai wutsiya kuma a matsayinta na masanin yanayi ta kafa tasha a Roma a cikin 1850s.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
