Jump to content

Charlie Owens

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Charlie Owens
Rayuwa
Haihuwa Islington (en) Fassara, 7 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Queens Park Rangers F.C. (en) Fassara-
  Northern Ireland national under-21 association football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Charlie Owens (an haife shi a ranar 7 ga watan Disamba na shekara ta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Burtaniya wanda ke buga wa Al Qabila a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Ayyukan kulob dinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 28 ga watan Agustan 2018, an kira Owens a matsayin wanda zeyi canji a gasar cin kofin EFL ta 2018-19 da bristol rovers. Ya canji grant hall a minti na 65 .[1] A watan Agustan 2019 Owens ya sanya hannu kan sabuwar yarjejeniyar shekaru biyu a karkashin manajan mark warburton .

Wycombe Wanderers

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 31 ga watan Janairun 2019, Owens ya koma kungiyar Wycombe Wanderers ta League One kan yarjejeniyar aro, har zuwa karshen kakar 2018/19. [2] A ranar 12 ga watan Maris na shekara ta 2019 aka sanya wa Owens suna a matsayin mai maye gurbin accrington stanley, ya canji curtis thompson a minti na 87 a EFL.[3]

Boreham Wood

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 4 ga watan Agustan 2023, Owens ya shiga kulob din Boreham Wood na kasa bayan wani gagarumin wasan burgewa a kulob din.[4]

Hayes & Yeading

[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Fabrairun 2024, Owens ya shiga kungiyar Hayes & Yeading United ta Kudancin.[5]

Kididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Queens Park Rangers 2018–19 EFL Championship 0 0 0 0 1 0 1 0
2019–20 EFL Championship 0 0 0 0 2 0 2 0
2022–23 EFL Championship 0 0 0 0 2 0 2 0
Total 0 0 0 0 3 0 3 0
Wycombe Wanderers (loan) 2018–19 EFL League One 2 0 0 0 0 0 0 0 2 0
Colchester United (loan) 2022–23 EFL League Two 1 0 0 0 1 0 1 0 3 0
Career total 3 0 0 0 4 0 1 0 8 0
  1. "MATCH REPORT: QPR 3, Bristol Rovers 1". BBC. 28 August 2018. Retrieved 29 August 2018.
  2. "Charlie joins on loan". Wycombe Wanderers FC. Retrieved 31 January 2019.
  3. "Wycombe Wanderers 1 - 3 Accrington Stanley". BBC Sport. Retrieved 13 March 2019.
  4. "WELCOME, CHARLIE OWENS!". www.borehamwoodfootballclub.co.uk. 4 August 2023. Retrieved 8 August 2023.
  5. Hayes & Yeading United F.C. [@HYUFC_Official] (24 February 2024). "Sun 81m Off Luke Gambin On. Charlie Owens for his United debut 1-1" (Tweet). Retrieved 24 September 2024 – via Twitter.