Chems-Eddine Chitour
Chems-Eddine Chitour | |||||
---|---|---|---|---|---|
23 ga Yuni, 2020 - 8 ga Yuli, 2021 ← Nassira Benharrats (en) - Ben Attou Ziane (en) →
4 ga Janairu, 2020 - 25 ga Yuni, 2020 ← Tayeb Bouzid (en) - Abdelbaki Benziane (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Bordj Bou Arréridj (en) , 13 Oktoba 1944 (80 shekaru) | ||||
ƙasa |
Aljeriya Faransa | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Makarantar Kimiyya ta Kasa (Aljeriya) injiniya : chemical engineering (en) Jean Monnet University (en) 1976) doctorate in France (en) | ||||
Matakin karatu | doctorate in France (en) | ||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | injiniya, university teacher (en) , physicist (en) da civil servant (en) | ||||
Employers | Makarantar Kimiyya ta Kasa (Aljeriya) |
Chems-Eddine Chitour masani ne sannan Malami na ƙasar Aljeriya, mai bincike kuma marubuci.[1] Ya karɓi muƙamin Ministan Canjin Makamashi da Sabunta Makamashi a ranar 24 ga watan Yuni, 2020. A baya ya yi aiki a matsayin Ministan Ilimi mai zurfi da Bincike na Kimiyya daga watan Janairu 4th zuwa ranar 24 ga watan Yuni, 2020[2] a Algeria.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kammala karatu daga makarantar National Polytechnic School da kuma Aljeriya Institute of Petroleum a Algiers,[3] a fannin Chemistry. Ya yi digirinsa na uku a "Es Sciences" a Jami'ar Jean Monnet a Faransa. Shine wanda ya kafa valorization na ɗakin binciken makamashin da burbushin halittu. Ya yi aiki a matsayin farfesa da mataimakin farfesa a "IGC" sannan ya yi aiki ENSIACET a birnin Toulouse a Faransa. Ya buga kasidu da littattafai da dama na ilim.[4]
Chitour ya fara aiki a ranar 4 ga watan Janairu 2020 a matsayin Ministan Ilimi mai zurfi da Bincike na Kimiyya.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Chems Eddine Chitour". www.goodreads.com. Retrieved 2020-01-05.
- ↑ Hafiane, Badra. "Chitour Chems-Eddine prend ses fonctions à la tête du ministère de l'Enseignement supérieur et de la recherche scientifique". www.aps.dz.
- ↑ "Pr. C.E. CHITOUR". 24 January 2020. Archived from the original on 31 December 2013.
- ↑ "Chems Eddine Chitour's research works | Algiers University, Algiers and other places". ResearchGate (in Turanci). Retrieved 2020-01-05.
- ↑ "Pr. Chems-Eddine Chitour takes office as Minister of Higher Education and Scientific Research - Activities : Ministère de l'enseignement supérieur et de la recherche scientifique". www.mesrs.dz. Retrieved 2020-01-05.[permanent dead link]