Chicmah Obodo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Harshen, Ibo |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
judoka (en) |
Ayyukan wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar 1999, ta halarci gasar wasannin Afirka da aka yi a Johannesburg, Afirka ta Kudu. Ta samu lambar tagulla a gasar mata mai nauyin kilo 70.[1][2]