Chiedozie Ogbene
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Cikakken suna | Chiedozie Somkelechukwu Ogbene | ||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Lagos, 1 Mayu 1997 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ireland Najeriya | ||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | winger (en) | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 181 cm | ||||||||||||||||||||||
Chiedozie Ogbene Chiedozie Somkelechukwu Ogbene (an haife shi a ranar 1 ga Mayu 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ireland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan reshe na Luton Town da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ireland.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.