Chipo Chung
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Tanzaniya, 1977 (48/49 shekaru) |
| ƙasa | Zimbabwe |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami ar Yale Royal Academy of Dramatic Art (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
| Kyaututtuka |
gani
|
| IMDb | nm1496158 |
Chipo Tariro Chung (an haife ta ranar 17 ga watan Agusta, shekara ta alif 1977)[1] t Kasance ƴar wasan kwaikwayo ce ta Zimbabwe kuma mai fafutuka da ke zaune a Landan.[2]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Chung a mmatsayin ƴar gudun hijira a Dar es Salaam, tTanzania. Sunanta Chipo na nufin "kyauta" a yaren Shona. Ta shafe shekaru biyu na farko a sansanonin ƴan gudun hijira a Mozambique tare da dubban mmatasa da suka tsere daga yakin Rhodesia a lokacin.
Chung ta girma ne a birnin Harare inda ta halarci Makarantar Sakandare ta Dominican Convent kuma ta haɓaka aikinta tare da kamfanin wasan kwaikwayo na gauraye na Over the Edge. A shekaru goma sha takwas, ta koma Amurka inda mahaifiyarta, masaniyar ilimi kuma tsohuwar ministar ilimi ce a Zimbabwe Fay Chung, ta yi aiki da Majalisar Dinkin Duniya.

Chung ya fara karatun darakta a Jami'ar Yale sannan ya sami horo a matsayin ɗan wasan kwaikwayo a Royal Academy of Dramatic Art (RADA) a Landan, inda ta kammala a shekarar 2003.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Mobile App
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Title | Role | Notes |
|---|---|---|---|
| 2017 | Deep Time Walk | The Scientist |
Fim
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Title | Role | Notes |
|---|---|---|---|
| 2005 | Proof | University Friend | |
| 2007 | Sunshine | Icarus II (voice) | |
| 2009 | In the Loop | Annabelle Hsin | |
| 2011 | 360 | Editor | |
| 2012 | Labalaba, He'll Return | Atika | Short film |
| 2013 | Red Zone | Starling (voice) | Short film |
| 2014 | Beyond Plain Sight | Agnes Takahata | Short film |
| 2018 | Thomas & Friends: Big World! Big Adventures! | African Troublesome Trucks, Various African Characters (voice) | UK & US versions |
Talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Title | Role | Notes |
|---|---|---|---|
| 2003 | Absolute Power | Miriam | Episode: "History Man" |
| 2007 | Dalziel and Pascoe | Layla Jadwin | 2 episodes |
| 2007–2008 | Doctor Who | Chantho, Fortune Teller | Episodes "Utopia" & "Turn Left" |
| 2007 | Holby City | Dr. Nicola Wood | Episode: "Past Imperfect" |
| 2008 | The Last Enemy | Lucy Fox | 2 episodes |
| 2009 | Casualty | Dan Dan | Episode: "Who Do You Think You Are?" |
| 2009 | National Theatre Live | Ismene | Episode: "Phédre" |
| 2010 | Identity | Michelle Fielding | Episode: "Second Life" |
| 2011 | Camelot | Vivian | 8 episodes |
| 2012 | Sherlock | Presenter | Episode: "The Hounds of Baskerville" |
| 2015 | Fortitude | Trish Stoddart | 5 episodes |
| 2015 | A.D. The Bible Continues | Mary Magdalene | 12 episodes |
| 2015 | From Darkness | Jemima Greer | Episode: "Episode #1.2" |
| 2016 | Thirteen | Alia Symes | 3 episodes |
| 2017 | Absentia | Agent Whitman | 7 episodes |
| 2017–2019 | Into the Badlands | The Master | 14 episodes |
| 2018 | Thomas & Friends | Hong-Mei, African Trucks | UK/US voice |
| 2021 | Foundation | Simulation Instructor | 2 episodes |
| 2022 | His Dark Materials | Xaphania | Main role |
| 2023 | Silo | Sandy | Main role |
| 2023 | Black Cake | Eleanor Bennett |
Video games
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Title | Role | Notes |
|---|---|---|---|
| 2017 | Hellblade: Senua's Sacrifice | Narrator |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Chipo Tariro Chung". Directors.findthecompany.co.uk. Retrieved 31 March 2017.[permanent dead link]
- ↑ Bonnie Greer (31 July 2011). "How We Met: Chipo Chung & Bonnie Greer". The Independent. Retrieved 3 March 2012.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Chipo Chung on Twitter

- Chipo Chung on IMDb

- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from November 2019
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- Wikipedia articles with BNF identifiers
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Rayayyun mutane
- Haifaffun 1977