Jump to content

Chris Merrie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chris Merrie
Rayuwa
Cikakken suna Christopher Francis Merrie
Haihuwa Liverpool, 2 Nuwamba, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wigan Athletic F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Christopher Francis Merrie (an haife shi a ranar 2 ga watan Nuwamba shekara ta 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar Tranmere Rovers ta EFL League.

Ayyukan kulob dinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Merrie ya shiga kungiyar wigan athletic a shekarar 2013, yabi ta hanyar ta hanyar kungiyar matasa na everton .[1] A ranar 8 ga watan Agustan shekara ta 2017, Merrie ya fara buga wasan farko a Wigan a lokacin da suke cikin yin gasar cin kofin EFL da blac pool da, wanda ya haifar da nasarar 2-1 ga Latics.[2] A ranar 31 ga watan Agustan shekara ta 2017, Merrie ta shiga kungiyar National League ta Arewa ta southport a kan yarjejeniyar aro na tsawon lokaci.[3] bayan ya nuna sau biyar kawai, ya zira kwallaye sau ɗaya, Wigan ya tuno da shi a watan Nuwamba 2017.

A watan Maris na shekara ta 2018, ya koma kungiyar altrincham a kan aro har zuwa karshen kakar.[4] Ya taimaka wa kulob din ya ci gaba daga Gasar Firimiya ta Arewa, inda ya zira kwallaye daya a wasanni takwas.[5][6]

Tranmere Rovers

[gyara sashe | gyara masomin]

Kididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Club Season League FA Cup EFL Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Wigan Athletic 2017–18 League One 0 0 0 0 1 0 2 0 3 0
2018–19 Championship 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2019–20 Championship 0 0 0 0 1 0 0 0 1 0
2020–21 League One 26 0 1 0 1 0 3 0 30 0
Total 18 0 1 0 3 0 5 0 34 0
Southport (loan) 2017–18 National League North 5 1 0 0 0 0 5 1
Altrincham (loan) 2017–18 Northern Premier League Premier Division 7 1 0 0 1 0 8 1
Career total 30 2 1 0 3 0 6 0 47 2
  1. "Christopher Merrie". Wigan Athletic Official Site. Retrieved 22 August 2017.
  2. "Wigan Athletic vs. Blackpool". Soccerway. 8 August 2017. Retrieved 22 August 2017.
  3. "CHRIS MERRIE JOINS SOUTHPORT ON LOAN". Wigan Athletic Official Site. 31 August 2017. Retrieved 7 November 2017.
  4. "Wigan Athletic FC".
  5. "Altrincham Celebrate Title Success". Pitchero Non-League. 21 April 2018.
  6. http://www.altrinchamfc.co.uk/statistics1718.htm