Jump to content

Chris Ogiemwonyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chris Ogiemwonyi
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Maris, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Engr Christopher Aigbovbiosa Ogiemwonyi an haife shi ashirin da daya ga watan Maris ta shekarar alif dari tara da hamsin da biyar, dan siyasar Najeriya ne kuma dan kasuwa, kuma tsohon minista na ayyuka na Najeriya. Shine tsohon shugaban NNPC. Daga ashirin ga watan Janairu ta shekarar dubu biyu da ashirin shine shugaban Energy and Engineering Technology Consulting Group. Yana rike da mukamin tun shekarar dubu biyu da sha daya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.