Jump to content

Kiristanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Christianity)
Kiristanci
Founded 33
Mai kafa gindi Isa Almasihu, Maryamu, mahaifiyar Yesu, Bulus Manzo da 1 Bitrus
Classification
Practiced by Kirista
Branches Western Christianity (en) Fassara
Eastern Christianity (en) Fassara
Christian denominational family (en) Fassara
Christian denomination (en) Fassara
Christian movement (en) Fassara
Baibûl mai tsarki da gicciye
Gicciye babbar alamar addinin kirustanci

Kiristanci Addini ne na Nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara. Kuma Addinin kiristanci Addini ne wanda mutane su kayi imanin cewar Allah ɗaya ne, amma sun fi bada fifikon cewar Yesu almasihu ɗan Allah ne.wanda a Addinin Musulunci ake ambatar sa da Annabi Isa (A.S). Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi ƙaurin suna a Duniya kuma ya na ƙumshe da ɗariƙoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.

Al'adun kiristanci

[gyara sashe | gyara masomin]