Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya (Bida)
Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Federal Medical Centre, Bida |
Iri | medical organization (en) , medical facility (en) da public hospital (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Mamallaki | Jihar Neja |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1998 |
Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Bida (wato Federal Medical Centre, Bida. kuma ana kiranta da FMC Bida) takasance ita ce babbar cibiyar kula da kiwon lafiya mallakin gwamnatin tarayyar Najeriya wanda tsohuwar gwamnatin soja ta Sani Abacha ce ta gina ta, an gina ta ne a shekarar 1997 kuma ita ma tana da cibiyar kula da lafiya a Bida, jihar Neja.
Cibiyar kula da lafiya tana da manyan mukamai guda uku wanda shugaban gudanarwa shine shugaban ofishin Dr Ishaq Usman, tana da waje a karamar hukumar Gurara.
APC
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan zuwan jam'iyyar All Progressive Congress wato (APC), a Shekarar 2018 Hukumar Gudanarwar ta ƙaddamar da sabon memba wanda Farfesa Adewale Ministan Lafiya ya ƙaddamar don ƙirƙirar dama ga matasan da suka halarci kuma suka goyi bayan nasarar Jam'iyar (APC).[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ AGBO-PAUL, AUGUSTINE. "StackPath (FMC Bids and the challenges of healthcare provision". Leadership Newspaper. Archived from the original on 30 January 2020. Retrieved 18 February 2020.
- ↑ Ajobe, Ahmed Tahir; Minna (2019-11-30). "FMC Bida board lauds FG on healthcare delivery". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2020-02-18. Retrieved 2020-02-18.