Ciromawa
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Ciromawa garine dake jihar Kano a karamar hukumar Garun Malam. Garin na ɗaya daga cikin mazaɓun da suke a jihar Kano. Haka zalika yana Kan hanyar tafiya Zariya daga Kano.[1] [2]
