Claude François

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Claude François
Claude François (1976) by Erling Mandelmann - 4.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Claude Antoine Marie François
Haihuwa Ismailia Translate, ga Faburairu, 1, 1939
ƙasa Faransa
Mutuwa Faris, ga Maris, 11, 1978
Makwanci Dannemois Translate
Yanayin mutuwa accident Translate (electrocution Translate)
Yan'uwa
Abokiyar zama Janet Woollacott Translate  (Nuwamba, 5, 1960 -  ga Maris, 13, 1967)
Ma'aurata France Gall Translate
Yara
Karatu
Makaranta Lycée Français du Caire Translate
(1953 - 1954)
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, music executive Translate, composer Translate, mai rubuta waka, mai daukar hoto, ɗan wasa, singer-songwriter Translate da mai rawa
Artistic movement yé-yé Translate
disco Translate
Kayan kida voice Translate
Jadawalin Kiɗa Fontana Translate
IMDb nm0291965
www.claudefrancois.fr
Claude François a shekara 1965.

Claude François (lafazi : [klod franswa] ; an haife shi a birnin Ismailia, Misira, a ranar 1 ga watan Fabrairu a shekra ta 1939 ; ya mutu a birnin Paris, Faransa, a ranar 11 ga watan Maris a shekara ta 1978) mawaƙin Faransa ne. Shi ne daya daga cikin shahararrun mawaƙan Faransa a karni na ashirin. Ya shirya waƙa kamar Cette année-là ("Wannan shekaran", 1976), Comme d'habitude ("Zama saba", 1967), Alexandrie Alexandra ("Alexandria Alexandra", 1978), Belles ! Belles ! Belles ! ("Kwazazzabo", 1962) na Le Lundi au soleil ("Littinin a rana", 1972).