Claude François

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Claude François
Rayuwa
Cikakken suna Claude Antoine Marie François
Haihuwa Ismailia (en) Fassara, 1 ga Faburairu, 1939
ƙasa Faransa
Mutuwa 16th arrondissement of Paris (en) Fassara, 11 ga Maris, 1978
Makwanci Cimetière de Dannemois (en) Fassara
Yanayin mutuwa accidental death (en) Fassara (electrocution (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Janet Woollacott (en) Fassara  (5 Nuwamba, 1960 -  13 ga Maris, 1967)
Ma'aurata France Gall (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Albert I Lycée (en) Fassara
Lycée Français du Caire (en) Fassara
(1953 - 1954)
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, music executive (en) Fassara, mai daukar hoto, Jarumi, singer-songwriter (en) Fassara, mai rawa, recording artist (en) Fassara da mai rubuta kiɗa
Sunan mahaifi Cloclo da Claudio
Artistic movement yé-yé (en) Fassara
chanson (en) Fassara
disco (en) Fassara
pop music (en) Fassara
ballade (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Fontana Records (en) Fassara
Philips Records (en) Fassara
Flèche Productions (en) Fassara
Phonogram International B.V. (en) Fassara
Carrère (en) Fassara
IMDb nm0291965
claudefrancois.fr
Claude François
Claude François a shekara 1965.

Claude François (lafazi : [klod franswa] ; an haife shi a birnin Ismailia, Misira, a ranar 1 ga watan Fabrairu a shekra ta 1939 ; ya mutu a birnin Paris, Faransa, a ranar 11 ga watan Maris a shekara ta 1978) mawaƙin Faransa ne. Shi ne ɗaya daga cikin shahararrun mawaƙan Faransa a karni na ashirin. Ya shirya waƙa kamar Cette année-là ("Wannan shekaran", 1976), Comme d'habitude ("Zama saba", 1967), Alexandrie Alexandra ("Alexandria Alexandra", 1978), Belles ! Belles ! Belles ! ("Kwazazzabo", 1962) na Le Lundi au soleil ("Littinin a rana", 1972).

Claude François (1976)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]