Corbin Bleu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bleu (2012)

Corbin Bleu Reivers (an haife shi ran ashirin da ɗaya ga Faburairu, a shekara ta 1989) mawaƙin Amurika ne.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.